iqna

IQNA

murabus
Tehran (IQNA) Malaman Aljeriya 25 sun dakatar da zama mamba a kungiyar malaman musulmi ta duniya domin nuna rashin amincewarsu da kalaman shugaban kungiyar malaman musulmi na kasar Morocco akan kasarsu, wanda suka kira fitina.
Lambar Labari: 3487729    Ranar Watsawa : 2022/08/22

Tehran (IQNA) Firaministan Pakistan ya karyata rade-raden cewa zai yi murabus daga mukaminsa na firaminista yana mai zargin Amurka da marawa 'yan adawar sa baya.
Lambar Labari: 3487110    Ranar Watsawa : 2022/03/31

Tehran (IQNA) ministan yada labaran kasar Lebanon ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon matsin lambar gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3486637    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) Sheikh Sulaiman Indirankuwa babban malami mai bayar da fatawa ga musulmin kasar Uganda ya sanar da yin murabus daga kan mukaminsa.
Lambar Labari: 3485787    Ranar Watsawa : 2021/04/06

Tehran (IQNA) wasu manyan jami’an fadar White House ta Amurka sun fara mika takardun murabus din su daga mukaminsu don nuna rashin jin dadinsu kan tababargar da Trump da magoya bayansa suka aikata a majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3485535    Ranar Watsawa : 2021/01/08

Tehran (IQNA) daya daga cikin ‘yan sandan birnin Dubai na kasar UAE ta yi murabus daga aikinta saboda kasar ta kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485103    Ranar Watsawa : 2020/08/19

Tehran (IQNA) dubban yahudawa ne suke ci gaba da gudanar da zanga-zanga a cikin birnin quds domin nuna adawa da gwamnatin Netanyahu.
Lambar Labari: 3485093    Ranar Watsawa : 2020/08/16

Tehran - (IQNA) firayi ministan kasar Malaysia Mahatir Muhammad ya yi murabus daga kan mukaminsa a yau.
Lambar Labari: 3484554    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Bangaren kasa da kasa, Adel Abdulmahdi firayi ministan Iraki ya yi murabus daga mukaminsa a yau.
Lambar Labari: 3484285    Ranar Watsawa : 2019/12/01

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana murabus din Saad Hariri da cewa shifta ce ta Saudiyya wadda bai isa ya tsallake ta ba.
Lambar Labari: 3482072    Ranar Watsawa : 2017/11/06

Bangaren kasa da kasa, Ibrahim Karagol fitaccen dan jarida na kasa da kasa, ya bayyana murabus din da Hariri ya yi a matsayin aikin Amurka da Isr'aila.
Lambar Labari: 3482069    Ranar Watsawa : 2017/11/05

Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin Press TV cewa, Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana hakan a matsayin wani babban aikin jihadi.
Lambar Labari: 3481036    Ranar Watsawa : 2016/12/14