IQNA – “Ya ku wadanda suka yi imani! Ku ji tsoron Allah, kuma kowane rai ya yi la’akari da abin da zai gabatar domin gobe, kuma ku ji tsoron Allah. Lallai Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa,” ji aya ta 18 suratul Hashr.
IQNA – Fitaccen malamin nan na Iran Mahdi Gholamnezhad ya karanta aya ta 9-15 a cikin suratul Isra’i da aya ta 40-46 na cikin suratul Nazi’at a wajen rufe bangaren mata na gasar kur’ani ta kasar Iran karo na 47 a birnin Tabriz, a ranar 9 ga watan Disamba 2024.