iqna

IQNA

coci
IQNA - Hukumomin kasar Turkiyya na shirin mayar da wani tsohon coci n Istanbul masallaci bayan gyara shi.
Lambar Labari: 3490626    Ranar Watsawa : 2024/02/11

Tehran (IQNA) An kaddamar da Cibiyar Nazarin Addini da Tattaunawa tsakanin addinai tare da halartar dimbin mabiya addinin kirista na Masar a Cocin Margerides Ortodoks da ke Masar.
Lambar Labari: 3486527    Ranar Watsawa : 2021/11/08

Tehran – IQNA, kungiyoyin kare hakkin bil adama a Najeriya sun yaba wa jami’an tsaro kan cafke mutumin da ya dana bam a coci a Kaduna bayan an zargi musulmi kan hakan.
Lambar Labari: 3484530    Ranar Watsawa : 2020/02/17

Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar musulmi a Najeriya ta fitar da bayanin yin Allah wadai a kan kaddamar da hari a kan wata majami'ar mabiya addinin kirista a jahar Anambara.
Lambar Labari: 3481774    Ranar Watsawa : 2017/08/07

Bangaren kasa da kasa, bayan harin ta’addancin da aka kai kan wata coci a birnin Alkahira na kasar Masar, an ta nema aya ta 32 a cikin surat Ma’idah wadda ta haramta kisan ran dan adam.
Lambar Labari: 3481033    Ranar Watsawa : 2016/12/13

Bangaren kasa da kasa, Mutane kimanin 60 ne suka mutu bayan da ginin wani coci ya rufta a birnin Uyo na jahar Akwa Ibom a kudancin Najeriya.
Lambar Labari: 3481026    Ranar Watsawa : 2016/12/11