iqna

IQNA

yankuna
Falasdinawa da ke asibitin shahidan Al-Aqsa da ke Deir al-Balah a tsakiyar zirin Gaza sun yi murna tare da yin kabbara a daidai lokacin da makamai masu linzami na Iran suka isa yankuna n Falastinawa da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3490983    Ranar Watsawa : 2024/04/14

Tehran (IQNA) Kungiyar tallafawa Falasdinu a birnin Landan ta yi kokarin kauracewa kayayyakin da ake fitarwa daga yankuna n da Isra’ila ta mamaye a cikin watan Ramadan bisa kokarin musulmin Birtaniya.
Lambar Labari: 3488721    Ranar Watsawa : 2023/02/26

Tehran (IQNA) Maharan dauke da makamai sun kashe masu ibada tara a wani hari da suka kai a wani masallaci a arewa maso gabashin Burkina Faso.
Lambar Labari: 3488500    Ranar Watsawa : 2023/01/14

Tehran (IQNA) Magoya bayan Morocco, wadanda kungiyar kwallon kafansu ta yi nasara a kan Portugal a daren yau, kuma ta tsallake zuwa zagayen kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya, sun sake jaddada goyon bayansu ga Falasdinawa.
Lambar Labari: 3488318    Ranar Watsawa : 2022/12/11

Tehran (IQNA) A jiya 7 ga watan Disamba, ma'aikatar da ke kula da harkokin wakoki da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta fitar da sanarwa inda ta sanar da fara matakin share fagen gasar haddar kur'ani ta Aljeriya a yankuna daban-daban na kasar.
Lambar Labari: 3488301    Ranar Watsawa : 2022/12/08

A zagaye na hudu na gasar Ashbal al-kur'ani na kungiyoyin matasa da kananan yara a kasar Aljeriya sun kai tashar birnin Jolfa a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488232    Ranar Watsawa : 2022/11/25

Tehran (IQNA) Al'ummar kasar Yemen sun gudanar da bukukuwan idin Ghadir da gagarumin biki a birnin Sana'a da wasu larduna 13 inda suka gudanar da bukukuwa daban-daban.
Lambar Labari: 3487563    Ranar Watsawa : 2022/07/18

Tehran (IQNA) cibiyar bayar da agaji ta musulmin kasar Afirka ta kudu Gift of the Givers ta kai taimako ga al'ummar kasar Haiti.
Lambar Labari: 3486898    Ranar Watsawa : 2022/02/02

Tehran (IQNA) jiragen yakin gwamnatin kasar Saudiyya sun kaddamar da munanan hare-hare a kan birnin San'a fadar mulkin kasar Yemen a yammacin yau.
Lambar Labari: 3486607    Ranar Watsawa : 2021/11/25

Tehran (IQNA) masallacin Qubbatu Sakhrah da ke cikin harabar masallacin Quds ya zama wurin koyar da mata karatu kur'ani
Lambar Labari: 3486389    Ranar Watsawa : 2021/10/05

Tehran (IQNA) yahudawan Isra’ila sun rusa masallacin musulmi Falastinawa da ke cikin yankuna n gabar yamma da kogin Jordan a yau.
Lambar Labari: 3485595    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Teharn (IQNA) Dakarun hadin gwiwa na kasar Iraki sun fara kaddamar da wasu hare-hare kan wasu wuraren buyar mayakan kungiyar ‘yan ta’adda na Daesh a cikin lardin Salahuddin.
Lambar Labari: 3484916    Ranar Watsawa : 2020/06/22

Tehran (IQNA) tarayyar turai ta yi watsi da shirin Isra’ila na mamaye yankuna n Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484881    Ranar Watsawa : 2020/06/10

Tehran (IQNA) Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya gargadi Isra’ila da kuma Amurka, kan yunkurin mamaye wasu sabbin yankuna na falastinawa gabar yamma da kogin Jordan tare da hade su da yankuna n da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3484726    Ranar Watsawa : 2020/04/20

Kungiyar kasashen larabawa ta gudanar zaman gaggawa kan batun gina matsagunnan yahudawa a Palastinu.
Lambar Labari: 3484275    Ranar Watsawa : 2019/11/26