iqna

IQNA

gwagwarmaya
Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta yi kira ga daukacin Falasdinawa a Yammacin Gabar Kogin Jordan da Kudus da kuma yankunan da aka mamaye da su kalubalanci yunkurin gwamnatin sahyoniyawan na Yahudawa wuri mai tsarki tare da dimbin kasancewarsa a Masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487458    Ranar Watsawa : 2022/06/23

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, dole ne Hizbullah ta kasance a cikin majalisar dokokin Lebanon domin kare manufofinta na gwagwarmaya .
Lambar Labari: 3487065    Ranar Watsawa : 2022/03/17

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kirayi masarautar Saudiyya da ta bar kasar Lebanon ta zauna lafiya.
Lambar Labari: 3486816    Ranar Watsawa : 2022/01/13

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmaya r Falastinawa ta Hamas ta yi maraba da matakin da Kuwait da dauka kan Isra'ila.
Lambar Labari: 3486651    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) Farfesa Chris Heuer masani dan kasar Burtaniya, ya bayyana gwagwarmaya r Imam Hussain (AS) da cewa sadaukarwa ce domin dukkanin 'yan adam.
Lambar Labari: 3486362    Ranar Watsawa : 2021/09/28

Tehran (IQNA) Sojojin Isara’ila sun kashe Falasdinawa akalla 5 a wasu hare-haren da suka kai kan wasu garuruwan a yankin yamma da kogin Jodan.
Lambar Labari: 3486354    Ranar Watsawa : 2021/09/26

Tehran (IQNA) Кungiyoyin gwagwarmaya r a Iraƙi sun sanar da aniyarsu ta kasancewa tare da ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon.
Lambar Labari: 3486181    Ranar Watsawa : 2021/08/08

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya aike da sakon taya murnar lashe zaben shugaban kasa zuwa ga Sayyid Ibrahim Ra’isi.
Lambar Labari: 3486035    Ranar Watsawa : 2021/06/21

Tehran (IQNA) kungiyar jihadul Islami ta mayar da martani dangane da kisan da Israi'ila ta yi wa wani matashi bafalastine.
Lambar Labari: 3486020    Ranar Watsawa : 2021/06/17

Tehran (IQNA) a yau an wayi gari a cikin garin Gaza da ke Falastinu da manyan alluna da suke dauke da hotunan Qassem Sulaimani.
Lambar Labari: 3485505    Ranar Watsawa : 2020/12/29

Tehran (IQNA) kungiyar Nujba a kasar Iraki ta bayyana cewa Amurka ce da kanta take da hannu wajen harba makamai a kan ofishinta a Iraki.
Lambar Labari: 3485223    Ranar Watsawa : 2020/09/27

Tehran (IQNA) Mahmud Abbas shugaban falastinawa ya bayyana gwagwarmaya domin neman ‘yanci hakki ne na al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485219    Ranar Watsawa : 2020/09/26

Teran (IQNA a yau ne ake cika shekaru talatin da tara da shahadar tsohon ministan taron kasar Iran Mostafa Chamran.
Lambar Labari: 3484909    Ranar Watsawa : 2020/06/20

Tehran (IQNA)dukkanin kungiyoyin sun jadadda wajabcin ci gaba da gwagwarmaya rhar zuwa karshen mamayar kasarsu ta 1948 da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3484800    Ranar Watsawa : 2020/05/15

Tehran (IQNA) falastinawa 'yan gwagwarmaya sun sanar da mayar da martani kan hare-haren da Isra'ila ta kaddamar a kansu.
Lambar Labari: 3484556    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Tehran - (IQNA) jagororin kungiyoyin gwagwarmaya r falastinawa na jihadul Islami da Hamas sun gana a Beirut Lebanon.
Lambar Labari: 3484541    Ranar Watsawa : 2020/02/19

Bangaren kasa da kasa, a gefen taron makon hadin kan musulmi a gudanar da taron malaman gwagwarmaya .
Lambar Labari: 3484248    Ranar Watsawa : 2019/11/17

Bangaren kasa da kasa, jakadan Palestine a kasar Iran Salah Al-zawawi ya bayyana cewa, gwagwarmaya r falastina na a matsayin ci gaban yunkurin juyin juya hali na Iran ne.
Lambar Labari: 3483797    Ranar Watsawa : 2019/07/01

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, takaita hare-haren da Amurka ta jagoranta kan Syria ya tabbatar da karfin sojin Syria da gungun masu gwagwarmaya .
Lambar Labari: 3482571    Ranar Watsawa : 2018/04/15

Bangaren kasa da kasa, wani faifan bidiyo da aka fitar a shafukan yanar gizo mai taken gwagwarmaya da kuma kyamar sahyuniyawa ya samu gagarumar karbuwa.
Lambar Labari: 3481688    Ranar Watsawa : 2017/07/10