iqna

IQNA

isesco
Baku (IQNA) Ma'aikatar Al'adu ta Jamhuriyar Azabaijan ta sanar da zaben birnin Shusha a matsayin hedkwatar al'adun kasashen musulmi a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489883    Ranar Watsawa : 2023/09/27

Tehran - (IQNA) cibiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi tana da shirin gudanar da wani bincike kan makomar duniyar musulmi a 2050
Lambar Labari: 3484538    Ranar Watsawa : 2020/02/19

An bude babban taron raya ilimi da al’adu ta kasashen musulmi ISESCO a birnin Tunis na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484331    Ranar Watsawa : 2019/12/18

Cibiyar ISESCO ta zabi biranan Kahira da Bukhara a mtsayin biranan al’adun musulunci na 2020.
Lambar Labari: 3484329    Ranar Watsawa : 2019/12/18

Bangaren kasa da kasa, Taron ISESCO a kasar Tunisia tare da halartar Abu Zar Ibrahimi Torkaman.
Lambar Labari: 3484317    Ranar Watsawa : 2019/12/14

Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilimi da ala’adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da Isra’ila kan tozarta wuraren tarihi na Palastine.
Lambar Labari: 3483315    Ranar Watsawa : 2019/01/15

Bangaren kasa da kasa, hukumar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi ISESCO ta ce shekarar 2019 za ta zama shekarar zage dantse domin yada koyarwar musulunci a duniya.
Lambar Labari: 3483268    Ranar Watsawa : 2018/12/31

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani shirin bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Senegal a birnin Dakar fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482589    Ranar Watsawa : 2018/04/20

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.
Lambar Labari: 3482426    Ranar Watsawa : 2018/02/24

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron jami’an gidajen radio na kur’ani na duniya karo na hudu a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482327    Ranar Watsawa : 2018/01/23

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken sulhu a tsaanin al’uma a kasar Sudan tare da halartar masana daga sassa na duniya.
Lambar Labari: 3482246    Ranar Watsawa : 2017/12/28

Bangaren kasa da kasa, kasar Masar za ta dauki bakuncin taro ma taken fada da tunanin tsatsauran ra’ayin addini a birnin Iskandariyya.
Lambar Labari: 3482222    Ranar Watsawa : 2017/12/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar ISESCO ta bukaci da a gaggauta kwace lambar yabo da aka baiwa Suu kyi ta Nobel ba tare da wani ba ta lokaci ba.
Lambar Labari: 3481866    Ranar Watsawa : 2017/09/05

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro domin yin dubi a kan manhajar karatu na makarantun musulmia cikin nahiyar turai tare da halartar wakilai daga Faransa, Italiya, Spain da kuma Holland.
Lambar Labari: 3481353    Ranar Watsawa : 2017/03/28

Bangaren kasa da kasa, an kammala taron kungiyar hadin kan jami’oin kasashen musulmi karo na bakwai a birnin Ribat na kasar Morocco tare da jaddada wajabci kare jami’ar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481232    Ranar Watsawa : 2017/02/15

Bangaren kasa da kasa, cibiyar yada al’adun mulsunci ta kasashen musulmi ISESCO ta sanar da cewa mataimakiyar babban sakataren kungiyar za ta halarci taron sanar da Mashhad a matsayin birnin al’adun muslunci na 2017.
Lambar Labari: 3481153    Ranar Watsawa : 2017/01/20

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da bukukuwan murnar sanar da birnin Amman na kasar Jordan a matsayin birnin al'adun muslunci na duniya a 2017.
Lambar Labari: 3481067    Ranar Watsawa : 2016/12/25

Bangaren kasa da kasa, an budfe wani babban baje koli na tsoffin littafai na muslucni a karkashin shirin kungiyar ISESCO a garin Granada na kasar Spain.
Lambar Labari: 3481001    Ranar Watsawa : 2016/12/04

Bangaren kasa da kasa, ministoci masu kula da harkokin al’adu a kasashen musulmi na (ISESCO) za su gudanar da wani zama a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman.
Lambar Labari: 3391739    Ranar Watsawa : 2015/10/22

Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al’adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da kakkasar murya dangane da harin da aka kai kan Husainiyar Haidariyya ta mabiya mazhabar shi’a a yankin Saihat na gabacin saudiyya.
Lambar Labari: 3388694    Ranar Watsawa : 2015/10/18