IQNA

Za A Gudanar Da Aikin Gyaran Masalacin Jinin A Masar

Bangaren kasa da kasa, za a gudana da aikin gyaran masallacin tarihi na  Jinin na kasar Masar.

Babu Barazanar Tsaro A Tarukan Arbaeen A Bana

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Iraki sun sanar da cewa an kammala daukar dukkanin matakan da suka kamata ta fuskar tsaro domin tarukan Arbaeen...

Turkiya Ta Raba Kwafin Kur’anai Dubu 20 A Kasar Sudan

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar magajin garin brnin Qahriman Mar’ash a Turkiya ta raba wafin kur’ani dubu 20 a Sudan.

Kyamar Musulmi Na Karuwa A Birtaniya

Bangaren kasa da kasa, Alkaluman da Ma'aikatan Cikin gidan Birtaniya ta fitar ya nuna cewa masu gyamar addinin musulmi a kasar na karuwa.
Labarai Na Musamman
An Bude Taron Masana Musulmi A Kasar Turkiya

An Bude Taron Masana Musulmi A Kasar Turkiya

Bangaren kasa da kasa, A yau ne aka fara gudanar da taron kara wa juna sani na masana dagakasashen musulmi a birnin Istanbul na kasar Turkey.
15 Oct 2018, 23:35
Babban Taron Jami’ar Musulunci Ta Kasar Ghana

Babban Taron Jami’ar Musulunci Ta Kasar Ghana

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da babban taron jami’ar musulunci ta kasar Ghana a daidai lokacin da ake komawa zangon karatu a jami’ar.
15 Oct 2018, 23:08
An Girmama Daliai Mahardata Kur’ani 500 A Masar

An Girmama Daliai Mahardata Kur’ani 500 A Masar

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daliban makaratun sakandare su 500 a kasar Masar.
13 Oct 2018, 23:56
Sabon Tsarin Hardar Kur’ani A Masar

Sabon Tsarin Hardar Kur’ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Saleh Abbas wakilin cibiyar azhar ya bayyana cewa suna da wani sabon tsari da za a bullo da shi a bangaren hardar kur’ani.
10 Oct 2018, 23:15
Shugabannin Majami’oi Sun Yi Kira Da Rika Kiyaye Kyawawan Dabiu A Ghana

Shugabannin Majami’oi Sun Yi Kira Da Rika Kiyaye Kyawawan Dabiu A Ghana

Bangaren kasa da kasa, jagororin majami’un kiristoci a kasar Ghana sun yi kira da a rika kiyaye kyawawan dabiu.
09 Oct 2018, 23:48
UNICEF: Kusan Dukkanin Yara A Yemen Na Cikin Hadarin Yunwa

UNICEF: Kusan Dukkanin Yara A Yemen Na Cikin Hadarin Yunwa

Bangaren kasa da kasa, hukumar tallafawa kananan yara ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kananan yara a kasar Yemen suna cikin mawuyacin hali.
08 Oct 2018, 23:50
An Kashe Khashoggi A Cikin Karamin Ofishin Jakadancin Saudiyya

An Kashe Khashoggi A Cikin Karamin Ofishin Jakadancin Saudiyya

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon farko na binciken da 'yan sandan kasar Turkiya suka gudanar kan bacewar fitaccen dan jaridar Saudiyya mai sukar gwamnati...
07 Oct 2018, 23:51
Takunkumi Yana Kara Wa Kasar Iran Karfi Ne
Sheikh Abdulmumin Dalahu:

Takunkumi Yana Kara Wa Kasar Iran Karfi Ne

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdulmumin Dalahu a lokacin da yake ganawa da karamin jakadan Iran a Ghana ya bayyana takunkumin Amurka kan Iran da cewa...
06 Oct 2018, 23:48
Rumbun Hotuna