iqna

IQNA

kasar Sweden
A gaban ofishin jakadancin Sweden
Landan (IQNA) Wani dan jaridan kasar Ingila yayi jawabi ga mahukuntan wannan kasa a zanga zangar nuna adawa da kona kur'ani a kasar Sweden tare da bayyana su a matsayin munafukai marasa kunya wadanda ba komai suke yi illa kare kalaman kyama na tsirarun masu tsatsauran ra'ayi da masu kiyayya.
Lambar Labari: 3489422    Ranar Watsawa : 2023/07/05

Tehran (IQNA) A yammacin jiya ne aka gudanar da taron al'ummar kur'ani mai tsarki da ma'abota Alkur'ani a gaban ofishin jakadancin kasar Sweden da ke Tehran Iran, domin yin Allah wadai da wulakanta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489417    Ranar Watsawa : 2023/07/04

Wulakanta musulmi ta hanyar matakai kamar kona kur'ani, jam'iyyun masu tsatsauran ra'ayi a kasar Sweden ke  neman danganta matsalolin kasar da kasancewar musulmi, a sakamakon haka, rage yawan shige da ficen musulmi zuwa wannan kasa da su. tashi daga kasar nan.
Lambar Labari: 3489402    Ranar Watsawa : 2023/07/01

Tehran (IQNA) Firaministan kasar Sweden Olaf Kristerson ya gana da wakilan al'ummar musulmin kasar inda suka tattauna kan hare-haren kyama da ake kai wa musulmi da sakamakon kona kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3488603    Ranar Watsawa : 2023/02/03

A taron malaman kasar Lebanon an jaddada cewa;
Tehran (IQNA) Taron malaman musulmi a kasar Lebanon, ta hanyar shirya wani taro na yin Allah wadai da kona kur'ani da kuma hare-haren ta'addanci da aka kai a kasashen musulmi na baya-bayan nan, sun jaddada cewa hanyar da za a bi wajen kawar da fitina ita ce kiran malaman al'ummar musulmi zuwa ga hadin kai.
Lambar Labari: 3488596    Ranar Watsawa : 2023/02/02

Tehran (IQNA) Daruruwan al'ummar Malaysia da gungun wakilan kungiyoyi masu zaman kansu na wannan kasa ne suka hallara a gaban ofishin jakadancin kasar Sweden da ke Kuala Lumpur inda suka gabatar da kwafin kur'ani mai tsarki ga jakadan kasar.
Lambar Labari: 3488570    Ranar Watsawa : 2023/01/28

Tehran (IQNA) Kungiyoyin fararen hula na Turkiyya da ke kasar Sweden sun gudanar da wani taron hadin gwiwa mai taken "Kiyaye Al-Qur'ani Mai Girma" a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Stockholm.
Lambar Labari: 3488564    Ranar Watsawa : 2023/01/26

Tehran (IQNA) Kasashen Larabawa da na Islama sun yi Allah wadai da matakin da Rasmus Paludan dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi ya dauka na kona kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Stockholm, babban birnin kasar Sweden .
Lambar Labari: 3488539    Ranar Watsawa : 2023/01/22

Tehran (IQNA) Rasmus Paluden, wani dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi dan kasar Sweden wanda ya kaddamar da rangadin kona kur'ani a kasar Sweden , ya kona kur'ani mai tsarki a wani sabon mataki da ya dauka na kyamar Musulunci a wurin shakatawa da ke garin Landskrona da ke kudancin kasar Sweden .
Lambar Labari: 3487356    Ranar Watsawa : 2022/05/29

Tehran (IQNA) 'Yan sandan Malmo a kudancin Sweden sun sanar da cewa wasu da ba a san ko su waye ba sun lalata wasu kaburburan musulmi a wata makabarta a birnin.
Lambar Labari: 3487252    Ranar Watsawa : 2022/05/04

Tehran (IQNA) A jiya ne Rasmus Paloudan dan siyasan kasar Denmark mai tsatsauran ra'ayi kuma mai kyamar Musulunci ya yi kokarin kona kur'ani a birnin Uppsala na kasar Sweden , amma wata babbar zanga-zanga ta tilasta masa tserewa.
Lambar Labari: 3487247    Ranar Watsawa : 2022/05/03

Tehran (IQNA) Gidan Talabijin na kasar Sweden ya kori wata ‘yar jarida mai sukar dan siyasar da ke cin mutuncin musulmi da keta alfarmar kur'ani mai tsarki, bisa hujjar cwa ‘yar jaridar ta nuna rashin kishin kasa.
Lambar Labari: 3487203    Ranar Watsawa : 2022/04/23

Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta kasar Sweden ta nuna wasu tsoffin hotuna na hubbaren Imam Ali (AS).
Lambar Labari: 3485690    Ranar Watsawa : 2021/02/25

Tehran (IQNA) kotu a yankin Skane na kasar Sweden ta soke dokar hana mata musulmi saka hijabi a makarantu.
Lambar Labari: 3485381    Ranar Watsawa : 2020/11/19

Tehran (IQNA) cibiyar da ke sanya ido kan kyamar musulmi a nahiyar turai ta yi Allawadai da wadanda suka kona kur’ani a kasar Sweden .
Lambar Labari: 3485174    Ranar Watsawa : 2020/09/12

Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kona kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Sweden .
Lambar Labari: 3485138    Ranar Watsawa : 2020/08/31