Tehran (IQNA) Musulmin kasar Amurka sun mayar da martani mai zafi dangane da kalaman izgili da Trump ya yi a kan musulmi da kuma ayyukan ibada da suke gudanarwa a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3484727 Ranar Watsawa : 2020/04/20
Jami’an tsaron gwamnatin yahudawan Isra’ila sun hana musulmi gudanar da sallar asubahin yau a cikin masallacin quds.
Lambar Labari: 3484520 Ranar Watsawa : 2020/02/14
Shugabar majalisar wakilan Amurka ta yada takardun jawabin Trumpa gaban majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3484489 Ranar Watsawa : 2020/02/05
Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya caccaki Donald Trump dangane da shirinsa na yarjejeniyar karni kan Falastinu.
Lambar Labari: 3484474 Ranar Watsawa : 2020/02/01
Bangaren kasa da kasa, yan majalisar dokokin Birtaniya 133 ne suka bukaci Boris Johnson da ya yi watsi da shirin Trump na yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484469 Ranar Watsawa : 2020/01/31
Dubban a'ummar kasashen Bahrain da Jordan ne suka fito kan tituna domin yin tir da abin da ake kira yarjejeniyar karni da Trump ya gabatar kan palestine.
Lambar Labari: 3484465 Ranar Watsawa : 2020/01/30
Bangarori daban-daban na falastinawa sun yi kira zuwa ga jerin gwano domin yin watsi da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484462 Ranar Watsawa : 2020/01/29
Mataimakin shugaban kasar Iraki kan harkokin siyasa ya yi murabus daga kan aikinsa bayana ganawar shugaban na Iraki da Trump.
Lambar Labari: 3484443 Ranar Watsawa : 2020/01/23
Majalisar dattijan murka tana ci gaba da sauraren bayanai kan batun bukatar neman a tsige Trump daga kan mulki.
Lambar Labari: 3484440 Ranar Watsawa : 2020/01/22
Wasu daga cikin ‘yan siyasar kasar Birtaniya sun soki Trump kan kisan Qassem Sulaimani.
Lambar Labari: 3484390 Ranar Watsawa : 2020/01/07
Bangaren kasa da kasa, Trump ya bayar da umarnin kara tsananta takunkumai a kan Iran.
Lambar Labari: 3484067 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren kasa da asa, shugaban Aurka Donald Trump ya yi watsi da kiran 'yan majalisa na neman dakatarr da sayarwa Saudiyya da makamai.
Lambar Labari: 3483879 Ranar Watsawa : 2019/07/25
Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif ya ce siyasar Trump kan Iran ba za ta yi nasara ba.
Lambar Labari: 3483582 Ranar Watsawa : 2019/04/27
Bangaren kasa da kasa, bangarorin siyasa da na addini da dama a kasar Amurka sun nuna goyon bayansu ga Ilhan Omar kan cin zarafin da Trump ya yi a kanta.
Lambar Labari: 3483548 Ranar Watsawa : 2019/04/15
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qsemi ya mayar da Martani dangane da kalaman da Trump ya yi a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483292 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta shirya wani buda baki a yammacin jiya a gaban fadar White House mai take ba ma son buda bakin Trump.
Lambar Labari: 3482737 Ranar Watsawa : 2018/06/07
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka na shirin gudanar da sallar zuhur a cikin jam'i a gaban fadar white house a ranar Asabar mai zuwa.
Lambar Labari: 3482332 Ranar Watsawa : 2018/01/24
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkokin musulmi a kasar Amurka CAIR ta ce za ta bi kadun matakin saka sunayen wasu musulmi a cikin jerin sunaen ‘yan ta’adda a kasar.
Lambar Labari: 3482310 Ranar Watsawa : 2018/01/18
Bangaren kasa da kasa, majiyoyin rundunar 'yan sanda a birnin Newr ta bayar da rahoton cewa, an kai ci zarafin wasu 'yan sanda musulmi a yankin Bronx.
Lambar Labari: 3482283 Ranar Watsawa : 2018/01/09
Ana ci gaba da gudanar da gangami da jerin gwanoa kasashen duniya la'antar shugaban kasar Amurka a kan kudirinsa na amincewa da birnin Quds a matsayin birnin yahudawa.
Lambar Labari: 3482190 Ranar Watsawa : 2017/12/11