iqna

IQNA

kyamar musulunci
Tehran (IQNA) Wani rahoto na shekara-shekara da aka fitar jiya ya nuna cewa kiyayya da musulunci ta karu sosai a shekarar 2020 a kasashen Turai idan aka kwatanta da shekarun baya.
Lambar Labari: 3486758    Ranar Watsawa : 2021/12/30

Tehran (IQNA) Majalisar musulmin Amurka ta yi Allah wadai da harin da wasu mutane da ba a san ko su wanene ba suka kai a wata cibiyar addinin musulunci a garin Tucson na jihar Arizona a farkon makon nan.
Lambar Labari: 3486747    Ranar Watsawa : 2021/12/29

Tehran (IQNA) Musulman birnin Fairfax na jihar Virginia sun nuna damuwarsu game da yadda 'yan sanda ke musgunawa wani harin kyamar Musulunci da aka kai kan wata yarinya mai lullubi.
Lambar Labari: 3486716    Ranar Watsawa : 2021/12/22

Bangaren kasa da kasa, masu tsananin kyamar musulunci sun kai hari kan wani masallaci a unguwar Ringby da ke cikin birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480921    Ranar Watsawa : 2016/11/08

Bangaren kasa da kasa, kymar musulmi na matukar karuwa a cikin kasar Amurka tun bayan harin 11 ga watan satumban 2011.
Lambar Labari: 3480792    Ranar Watsawa : 2016/09/18