IQNA

Goyon Bayan Yaran gaza Ga China Wajen Yaki Da Coronavirus

Yara sun gudanar da wani gangamia gaza domin nuan goyon bayan ga kasar China wajen yaki da kwayoyin cutar Coronavirus, inda yaran suka sanya abin kulle fuska da kuam daga hotunan wadanda suka kamu da cutar a kasar China, suna masu nuna alhini.