iqna

IQNA

zakzaky
Tehran (IQNA) Masoud Shajareh, shugaban hukumar kare hakkin bil'adama ta Musulunci, ya yi karin bayani kan tafiyar Shaikh Zakzaky da matarsa ​​zuwa Iran.
Lambar Labari: 3489954    Ranar Watsawa : 2023/10/10

Bangaren kasa da kasa, shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin mulsunci Ayatollah Mohsen Araki ya zanta da Sheikh Zakzaky ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3483951    Ranar Watsawa : 2019/08/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Iran ta yi maraba da matakin fitar da Sheikh Zakzaky tare da mai dakinsa zuwa India.
Lambar Labari: 3483944    Ranar Watsawa : 2019/08/13

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Zakzaky ya isa kasar India domin neman magani a asibiti.
Lambar Labari: 3483943    Ranar Watsawa : 2019/08/13

Bangaren kasa da kasa, kotu a Najeriya ta bayar da belin sheikh Ibrahim Zakzaky domin fita zuwa wajen domin neman magani.
Lambar Labari: 3483915    Ranar Watsawa : 2019/08/05

Gwamnatin tarayar Najeriya ta sami umurnin kotu na haramta harka islamiya ta Najeriya wacce aka fi saninta da IMN.
Lambar Labari: 3483894    Ranar Watsawa : 2019/07/29

Bangaren kasa da kasa, kotun Kaduna ta sake dage sauraren shari'ar sheikh Ibrahim Zakzaky da aka gudanar a yau a birnin.
Lambar Labari: 3483854    Ranar Watsawa : 2019/07/18

Babban lauya a Najeriya mai kare Sheikh Ibrahim Zakzaky ya yi kira ga gwamnati kan ta saki malamin domin aiwatar da umarnin kotu.
Lambar Labari: 3483850    Ranar Watsawa : 2019/07/17

Daruruwan jama'a ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga Sheikh Ibrahim Zakzaky a birnin London an kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483821    Ranar Watsawa : 2019/07/09

Rahotanni daga birnin Abuja na cewa, a daren jiya magoya bayan harkar musulunci sun gudanar da jerin gwano domin yin kira da a saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi tsawon shekaru fiye da uku.
Lambar Labari: 3483652    Ranar Watsawa : 2019/05/18

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar kwamitin kare hakkokin musulmi na Islamic Human Rights Commission IHRC, da ke kasar Birtaniya ta  isa Najeriya, domin duba lafiyar Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi kusan shekaru 4.
Lambar Labari: 3483590    Ranar Watsawa : 2019/04/30

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gangami a kasashe daban-daban da suka hada da Turkiya, Switzerland, Pakistan Birtaniya domin yin kira da a saki Sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3482574    Ranar Watsawa : 2018/04/16

Bangaren kasa da kasa, a daiai lokacin da ake gudanar da tarukan maulidin amnzon Allaha kasashe daban-daban an Afirka da kuma Keshmir, an nuna goyon baya ga sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3481031    Ranar Watsawa : 2016/12/13

Bangaren kasa da kasa, kotun tarayya a Najeriya ta bayar da umarni ga mahukuntan kasar kan sakin sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3480994    Ranar Watsawa : 2016/12/02

Bangaren kasa da kasa, an bayar da gurbin karatu na addini ga mabiya mazhabar iyalan gidan manzo yan Najeriya a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3480966    Ranar Watsawa : 2016/11/23

Bangaren kasa da kasa, harkar muslunci za ta kalubalanci hukuncin da gwamnatin jahar kaduna ta yanke na haramta kungiyar ta hanyar doka.
Lambar Labari: 3480838    Ranar Watsawa : 2016/10/09

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kare hakkokin ‘yan shi’a a duniya da ke da mazauni a kasar Amurka ta yi gargadi dangane da halin da Sheikh Ibrahim Zakzaky yake ciki.
Lambar Labari: 3480702    Ranar Watsawa : 2016/08/12