iqna

IQNA

Hezbollah
Shugaban majalisar dokokin Lebanon Nabih Birri ya bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba wa wasu daga cikin ‘yan majalisar Lebanon na Hizbullah da cewa tozarta al’ummar Lebanon ne.
Lambar Labari: 3483824    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Bangaren kasa da kasa, babban mai baiwa jagoran juyin juya halin mulsunci shawara kan lamurra na kasa da kasa ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3459311    Ranar Watsawa : 2015/12/01

Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya dora alhakin abin da ya faru a Mina kisan alhazai a kan mahukuntan saudiyya tare da neman da su bari agudanar da bincike kan bin da ya faru.
Lambar Labari: 3377206    Ranar Watsawa : 2015/10/01

Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar muslnci ta Hizbullah a kasar Lebanon ta fitar da wani bayani da acikinsa ta yi kakakusar suka kan kisan kiyashin da Saudiyya da Amurka suke yi kan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3361031    Ranar Watsawa : 2015/09/09

Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar muslunci ta Hizbullah Lebanon ta yi kakkausar suka dangane da yadda kasashen duniya da kuma wasu daga cikin kasashen yankin suka gum da bakunansu kan makomar Imam Musa Sadr.
Lambar Labari: 3357558    Ranar Watsawa : 2015/09/02

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Na’im Kasim ya bayyana cewa ya zama wajibi a hada karfi da karfe domin yaki da kungiyar ‘yan ta’addan takfiriyyah.
Lambar Labari: 3335069    Ranar Watsawa : 2015/07/25