iqna

IQNA

gwamnatin
Tare da barazanar yakin basasa na gabatowa, zanga-zangar da ake ci gaba da yi, da kuma katse ayyukan yau da kullun saboda yajin aiki da siyasa kawai, Isra'ilawa a yanzu sun fi kowane lokaci yin la'akari da zabin su, ko yanzu lokaci ne mai kyau na ficewa daga Falasdinu.
Lambar Labari: 3489693    Ranar Watsawa : 2023/08/23

Tehran (IQNA) Sheik Ikrama Sabri limami kuma mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ya sanar da aniyar Isra'ila na amfani da girgizar kasa da ta afku a kasashen Turkiyya da Siriya a baya-bayan nan domin tabbatar da rusa masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3488662    Ranar Watsawa : 2023/02/14

Tehran (IQNA) A safiyar yau 15 ga watan Junairu ne aka sako Karim Younes, wani fursuna dan kasar Falasdinu, bayan shafe shekaru 40 ana tsare da shi a gidan yari na gwamnatin Sahayoniya.
Lambar Labari: 3488455    Ranar Watsawa : 2023/01/05

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Jordan ta yi Allawadai da furucin gwamnatin Isra'ila na halasta gina wani wurin bautar yahudawa a cikin harabar masallacin Quds
Lambar Labari: 3486625    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran - (IQNA) shugabar gwamnatin Jamus Angela Markel ta yi Allawadai da harin da wani ya kai ya kashe mutane 9 a kasar.
Lambar Labari: 3484543    Ranar Watsawa : 2020/02/20

Bangaren kasa da kasa, wani mai fafutuka a yankin Kashmir ya kirayi mahukuntan India da su janye haramcin gudanar da tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3484022    Ranar Watsawa : 2019/09/06

Majalisar dinkin duniya ta kirayi gwamnatin Afghanistan da kuma kungiyar Taliban da su shiga tattaunawa.
Lambar Labari: 3483450    Ranar Watsawa : 2019/03/12