iqna

IQNA

iraki
Tehran (IQNA) Dakarun Hashdusshabi na kasar Iraqi sun bada sanarwan gano wani sansanin horar da mayakan Daesh a arewacin lardin bagdaza a yau jumma’a.
Lambar Labari: 3484950    Ranar Watsawa : 2020/07/03

Tehran (IQNA) Daya daga cikin manyan  kwamandojin dakarun sa kai na al’ummar Iraki Hashd SHa’abi ya jaddada cewa, ko badade ko bajima sai Amurka ta fice daga Iraki.
Lambar Labari: 3484936    Ranar Watsawa : 2020/06/29

Tehran (IQNA) kungiyar dakarun Nujba a kasar Iraki ta bukacia aiawatar da kudirin majasar dokokin kasar kan ficewar sojojin Amurka daga Iraki.
Lambar Labari: 3484914    Ranar Watsawa : 2020/06/21

Tehran (IQNA) ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Iraki ta karyata jita-jitar kamuwar shagaban Hashd da corona.
Lambar Labari: 3484888    Ranar Watsawa : 2020/06/12

Tehran (IQNA) dakarun sa kai na al’ummar Iraki masu yaki da ‘yan ta’adda sun samu nasarar cafke wasu giggan ‘yan ta’addan Daesh biyu.
Lambar Labari: 3484836    Ranar Watsawa : 2020/05/25

Tehran (IQNA) Cin zarafin da tashar MBC mallakin gwamnatin Saudiyya da ke watsa shirinta daga Dubai UAE, ta yi wa shahid Abu Mahdi Al-muhandis ya fusata al’ummar kasar Iraki matuka.
Lambar Labari: 3484806    Ranar Watsawa : 2020/05/16

Tehran (IQNA) mayakan sa kai na al’ummar Iraki sun kori ‘yan ta’addan Daesh daga wasu yankuna na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484801    Ranar Watsawa : 2020/05/15

Tehran (IQNA) dakarun hadin gwiwa na kasar Iraki sun fara kaddamar da wani farmaki a kan mayakan ‘yan ta’adda na Daesh a kan iyakokin kasar da kuma Syria.
Lambar Labari: 3484751    Ranar Watsawa : 2020/04/27

Tehran (IQNA) Mustafa Alkazimi firai ministan da aka dorawa alhakin kafa sabuwar gwamnati a Iraki ya sha alwashin gudanar da bincike kan kisan Sulaimani da Muhandis.
Lambar Labari: 3484742    Ranar Watsawa : 2020/04/24

Tehran (IQNA) dakarun kasar Iraki suna ci gaba da bi sawun ‘yan ta’addan Daesh a sassa daban-daban na kasar domin karasa su.
Lambar Labari: 3484721    Ranar Watsawa : 2020/04/17

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Iraki a bangaren Sadr sun nuna goyon bayansu ga nada Kazimi a matsayin firayi ministan kasar.
Lambar Labari: 3484699    Ranar Watsawa : 2020/04/10

Tehran (IQNA)  shugaban Iraki ya sanar da nada Moustafa al-Kazimi domin kafa gwamnati bayan da wanda ya gabace shi, Adnane Zorfi, ya yi watsi da kafa gwamnatin.
Lambar Labari: 3484696    Ranar Watsawa : 2020/04/09

Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani dangane da take-taken Amurka  cikin kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484672    Ranar Watsawa : 2020/04/01

Tehran (IQNA) an kafa wani kwamiti domin gudanar da bincike kan irin makaman da Amurka ta yi amfani da su wajen kai hari a Karbala.
Lambar Labari: 3484635    Ranar Watsawa : 2020/03/19

Tehran (IQNA) a cikin wani bayani da suka fitar, shugabannin larabawan Karbala a Iraki, sun jaddada cewa a shirye suke su koyawa Amurka darasi idan ta ci gaba da yi shishigi a kan al’ummarsu.
Lambar Labari: 3484622    Ranar Watsawa : 2020/03/14

Tehran (IQNA) Ayatollah Jawad Alkhalisi ya bukaci a kori jakadun Amurka da Burtaniya daga Iraki.
Lambar Labari: 3484600    Ranar Watsawa : 2020/03/08

Tehran - (IQNA) an rufe haramin birnin Najaf sakamakon yaduwar cutar corona a kasashen yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484555    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Al'ummar lardin Karkuk na kasar Iraki sun gudanar da tarukan tunawa da Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Almuhandis bayan cikar kwanaki arba'in da shahadarsu.
Lambar Labari: 3484516    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Bangaren kasa da kasa, an kafa babban hoton Abu Mahdi Almuhandis a filin sauka da tashin jirage na birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3484514    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Adadin sojojin Amurka da suka samu matsalar kwakwalwa sakamakon harin Iran a sansaninsu da ke Iraki yana karuwa.
Lambar Labari: 3484508    Ranar Watsawa : 2020/02/10