Hanyar Shiriya / 1
Tehran (IQNA) An bayyana ka’idojin da’a na Musulunci ne domin ilmantarwa da raya ruhin dan Adam da bunkasa ta hanyar bauta da bautar Allah madaukaki.
Lambar Labari: 3489955 Ranar Watsawa : 2023/10/10
Amirul Muminina (AS) yana cewa tafarkin shiriya a bude take ga mutane, Allah ne mai shiryarwa, Alkur'ani kuma littafin shiriya ne. Don haka, ya kamata a saurara, a yi la’akari da aiki da mene ne sakamakon la’akari a cikin maganar Ubangiji.
Lambar Labari: 3488015 Ranar Watsawa : 2022/10/15
Tehran (IQNA) An kaddamar da agogon smart na farko na yara kanana a rana ta biyu na baje kolin "Gitex Global" a Dubai.
Lambar Labari: 3488008 Ranar Watsawa : 2022/10/14
Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta kasar Burtaniya ta yada wani shiri na musamman kan zagayowar lokacin shahadar Imam Baqer (AS) a cikin harsuna hudu.
Lambar Labari: 3485030 Ranar Watsawa : 2020/07/28
Bangaren kasa da kasa Taron ya gudana ne a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana daga kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483436 Ranar Watsawa : 2019/03/08
Bangaren kasa da kasa, Dr. Ahmad Tayyid shugaban cibiyar Azhar a lokacuin da yake ganawa da shugaban Indonesia ya bayyana cewa yada sasauci tsakanin musulmi shi ne hanyar warware matsalolinsu.
Lambar Labari: 3482618 Ranar Watsawa : 2018/04/30