iqna

IQNA

sudan
Bangaren kasa da kasa, Firayi inistan Sudan ya bayyana cewa zai fitar da sojojin kasa daga kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484296    Ranar Watsawa : 2019/12/06

Kwamitin kwararru kan siyasar Sudan ya zargi shugaban majasar zartarwar kasar da sharara karya.
Lambar Labari: 3484270    Ranar Watsawa : 2019/11/24

Gwamnatin Sudan ta ce za ta mika tsohon shugaban kasar Omar Al-Bashir ga kotun hukunta manyan laifuka ta duniya.
Lambar Labari: 3484222    Ranar Watsawa : 2019/11/04

Kawancen jam’iyyu da kungiyoyin Canji a Sudan ya yi gargadi kan yiwuwar bullar Boko Haram a Sudan.
Lambar Labari: 3484201    Ranar Watsawa : 2019/10/28

Bangaren kasa da kasa, firayi ministan Sudan ya bayar da umarnin kafa kwamitin binciken kisan masu zanga-zanga.
Lambar Labari: 3484176    Ranar Watsawa : 2019/10/21

Bangaren kasa da kasa, Abdullah Hamduk ya yi kira da a kawo karshen yada kiyayya da kuma tsatstsauran ra’ayi a kasar.
Lambar Labari: 3484131    Ranar Watsawa : 2019/10/08

Wasu daga cikin jam’iyyun siyasa a Sudan sun nuna rashin amincewarsu da yunkurin raba siyasa da  addini.
Lambar Labari: 3484089    Ranar Watsawa : 2019/09/26

Kungiyar Amnesty ta bukaci a hukunta wadanda suke  da hannu a kisan da aka yi masu zanga-zanga a Sudan.
Lambar Labari: 3484051    Ranar Watsawa : 2019/09/14

Bangaren kasa da kasa, tsohon shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya sake bayyana a gaban kotu.
Lambar Labari: 3484003    Ranar Watsawa : 2019/08/31

Bangaren kasa da kasa, hambararren shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya sake gurfana agaban kuliya domin fuskantar shari'a.
Lambar Labari: 3483983    Ranar Watsawa : 2019/08/24

Bangaren kasa da kasa, Yusuf in Ahmad Alusaimin ya yi maraba da kafa gwamnatin hadaka a Sudan.
Lambar Labari: 3483961    Ranar Watsawa : 2019/08/18

Bangaren kasa da kasa, a yau ake rattaba hannu a kan yarjejeniyar sulhu tsakanin sojoji da ‘yan siyasa a Sudan kan kafa gwamnatin rikon kwarya.
Lambar Labari: 3483958    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, jam'iyyar congress ta tsohon shugaban Sudan Umar Albashir bata amince da yin watsi da musulunci a cikin kundin tsarin mulkin kasar ba.
Lambar Labari: 3483911    Ranar Watsawa : 2019/08/04

Bangaren kasa da kasa, an kame sojoji 9 da ake zargin suna da hannua  kisan da aka yi wa fararen hula garin Umdurman.
Lambar Labari: 3483904    Ranar Watsawa : 2019/08/02

Jami’i mai wakiltar tarayyar Afirka a tattaunawa tsakanin fararen hula da sojojin Sudan ya bayyana cewa ya gana da wakilin sojoji na Sudan a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483851    Ranar Watsawa : 2019/07/17

Bangare kasa da kasa, sojojin da ke mulki a Sudan sun sanar da dakile wani yunkirin juyin mulki a kasar.
Lambar Labari: 3483832    Ranar Watsawa : 2019/07/12

Sojojin dake rike da mulki da wakilan masu bore a Sudan, sun cimma matsaya ta kafa wata hukuma da zata jagoranci gwamnatin wucin wucin gadi da za’a kafa nan gaba.
Lambar Labari: 3483810    Ranar Watsawa : 2019/07/06

Akalla Mutum bakwai suka rasa rayukansu yayin da jami'an tsaron Sudan suka afkawa masu zanga-zangar nuna adawa da Majalisar Sojin kasar.
Lambar Labari: 3483806    Ranar Watsawa : 2019/07/04

Bangaren kasa da kasa, sojojin kasar Sudan sun kai hari kan wuraren da 'yan adawa suke taruwa a cikin babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3483795    Ranar Watsawa : 2019/06/30

Bangaren kasa kasa, 'yan siyasa da farar hula sun amince da shawarwarin da Habasha ta gabatar dangane da kafa gwamnatin rikon kwarya a kasar.
Lambar Labari: 3483762    Ranar Watsawa : 2019/06/22