iqna

IQNA

magunguna
Shugaban kungiyar malaman musulmi ta duniya ya bukaci:
IQNA - Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta yi kira ga shugabannin kasashen larabawa da musulmi da kuma al'ummar duniya masu 'yanci da su dauki matakin gaggawa na ceto Palasdinawa kusan rabin miliyan daga yunwa.
Lambar Labari: 3490528    Ranar Watsawa : 2024/01/24

Gaza (IQNA) Rahotanni sun nuna cewa an gaji da kayan magani da kayan aikin jinya a asibitin shahidan Al-Aqsa da ke Gaza, wanda Isra'ila ta shafe kwanaki 13 tana kai wa hari.
Lambar Labari: 3490006    Ranar Watsawa : 2023/10/19

Mene ne Kur’ani? / 2
Tun daga lokacin da mutum ya taka duniya, ya fuskanci cututtuka iri-iri. Sanin wannan gaskiyar, Allah, wanda shi ne mahaliccin ’yan Adam, ya yi tanadin magani ga ’yan Adam da ke warkar da cututtuka na hankali da na hankali.
Lambar Labari: 3489212    Ranar Watsawa : 2023/05/27

Tehran (IQNA) A taron na biyu na cibiyoyin sa ido kan magunguna na kasa a kasashe mambobin kungiyar OIC, an amince da shirin karfafa hadin gwiwa tsakanin cibiyoyin harhada magunguna a kasashe mambobin kungiyar.
Lambar Labari: 3487823    Ranar Watsawa : 2022/09/08

Tehran (IQNA) a daidai lokacin da aka bude masallatan yankin zirin Gaza, ana ci gaba da saka magunguna kashe kwayoyin cuta a cikin masallatan.
Lambar Labari: 3485296    Ranar Watsawa : 2020/10/22

Kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta bayyana cewa fiye da rabin mutanen Yemen suna bukatar taimakon abinci.
Lambar Labari: 3484977    Ranar Watsawa : 2020/07/12

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan batun tattaunawar da bangarorin kasar Yemen suka gudanar.
Lambar Labari: 3483296    Ranar Watsawa : 2019/01/08

Bangaren kasa da kasa, sakamakon killacewar da Isra’ila take yi wa yankin zirin Gaza ana fama da matsalar karancin magunguna n ciwon daji.
Lambar Labari: 3482888    Ranar Watsawa : 2018/08/13

Bangaren kasa da kasa, an zargi likitocin haramtacciyar kasar Isra'ila da azabtar da Palastinawa da suke tsare a cikin kurkukun Isra'ila ta hanyoyi da daban-daban.
Lambar Labari: 3481287    Ranar Watsawa : 2017/03/05