IQNA

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 20

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatu ، makaranci ، kur’ani ، ramadan ، watan ramadan