IQNA

Karatun Yunus Shahmoradi na yin Allah wadai da wulakanta Alqur'ani

Madina (IQNA) Yunus Shahmoradi matashin makarancin Iran ya mayar da martani kan wulakanta kur’ani a kasar Sweden.

Yunus Shahmoradi matashin makarancin Iran a martanin da ya mayar kan wulakanta kur’ani a kasar Sweden, ya karanta aya ta 32 a cikin suratul Mubarakah a masallacin Annabi.