IQNA

Tawagar Makaranta Misrawa Sun Ziyarci Bangaren Kamfanin Dillancin Labaran Kur’ani

14:01 - July 26, 2012
Lambar Labari: 2377896
Bangaren kur’ani, wasu daga cikin makaranta kur’ani mai tsarki da mahardata daga kasar Masar sun halarci bangaren baje koli na kamfanin dillancin labaran iqna a wajen taron baje koli kamar dai yadda wakilan kamfain suka bayyana.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa cewa, wasu daga cikin makaranta kur’ani mai tsarki da mahardata daga kasar Masar sun halarci bangaren baje koli na kamfanin dillancin labaran iqna a wajen taron baje koli kamar dai yadda wakilan kamfain suka bayyana a cikin labaran baje kolin.
Malaman addinin Musulunci a Cibiyar ilimi ta Azhar da ke kasar Masar sun bukaci aikewa da taimakon jin kai ga musulman kasar Myanmar wato Bama da suke fuskantar bakar siyasar zalunci, A bayanin da malaman cibiyar ilimin ta Al-Azhar da ke kasar Masar suka fitar a yau laraba sun jaddada yin Allah wadai da kisan kiyashin da ake yi ga al'ummar musulmin Myanmar da hadin bakin jami'an tsaron kasar, tare da yin kira ga kungiyoyin Musulunci musamman kungiyar hadin kan kasashen musulmi da su dauki matakin hanzarta aikewa da taimakon gaggawa ga musulmin kasar.
A can birnin Tehran na kasar Iran ma an gudanar da zanga zangar yin Allah wadai da kisan kiyashin da ake yi wa musulmai a kasar ta Myanmar tare da neman kawo karshen wannan aiki na ta'addanci, Al'ummar musulmi sune mafiya karanci a tsakanin mabiya addinai a kasar Myanmar don haka gwamnatin kasar ke daukansu a matsayin baki da ba su da cikekken hakkokin 'yan kasa kamar yadda yake.
1062460





captcha