IQNA

An Gudanar Da Wani Taron Safkar Kur’ani Mai Tsarki Na Khatma A kasar Ivory Coast

13:24 - July 24, 2012
Lambar Labari: 2376384
Bangaren kur’ani, an gudanar da wani taro na kammala safkar karatun kur’ani mai tsarki na khatma a kasa Ivory Coast kamar yadda aka saba yi a kasar kowace wanda bangaren kula daharkokin al’adu na karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci da ke birnin yake daukar nauyinshiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya ahbarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa a nahiyar Afirka, cewa an gudanar da wani taro na kammala safkar karatun kur’ani mai tsarki na khatma a kasa Ivory Coast kamar yadda aka saba yi a kasar kowace wanda bangaren kula daharkokin al’adu na karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci da ke birnin yake daukar nauyinshiryawa da gudanarwa kamar shekarar bara.
Masana kan harkokin soji sun yi imanin cewa, ko shakka babu yanayin yadda aka kai hari kan babban ginin majalisar tsaron kasar Syria a ranar Laraba da ta gabata, da kuma irin bama-baman da aka yi amfani das u wajen kai harin, na tabbatar da cewa akwai hannun wasu manyan kasashen duniya, kuma manufar hakan ita ce karya zuciyar sojojin kasar domin su balle, to amma sai tsafi ya juya kan boka, domin kuwa hakan ya zaburar da sojojin kasar fiye da kowane lokaci tun da aka kunna wutar rikicin, wajen ganin cewa sun kawo karshen 'yan ta'adda a kasar.
Bababn dalili kan hakan kuwa shi ne yadda su kansu kasashen turai da suke daukar nauyin 'yan ta'addan suka yarda cewa yaran nasu kam a halin yanzu suna yaba wa aya zaki a hannun dakaron Syria, dalili na biyu kuma shi ne yadda a jiya Lahadi 'yan ta'adda na Syria suka yi kira ga dakarun gwamnati da a dakatar da bude wuta na wani dan lokaci, kiran da rundunar sojin ta yi watsi da shi, tare da tabbatar da cewa abin da suke yi yaki ne tsakaninsu da Amurka da Isra'ila, da babu ja da baya a kansa.
1060629


captcha