IQNA

A Daren Yau Ne Za A Gudanar Da Washiri Mai Taken Taurarin Sama Na Karatun Kur’ani

11:56 - July 22, 2012
Lambar Labari: 2374424
Bangaren kur’ani, a daren yau ne za a gudanar da wani shiri na karatun kur’ani mai tsarki wanda aka baiwa take taurarin sama wanda zai samu halartar makaranta kur’ani mai tsarki da kuma mahardata da suka hada har da masu halartar gasar duniya domin su shiga cikin wannan shiri mai albarka.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, a daren yau ne za a gudanar da wani shiri na karatun kur’ani mai tsarki wanda aka baiwa take taurarin sama wanda zai samu halartar makaranta kur’ani mai tsarki da kuma mahardata da suka hada har da masu halartar gasar duniya domin su shiga cikin wannan shiri mai albarka kamar dai yadda aka saba gudanar da tarukan makamantan haka alokutan azumin watan Ramadan mai alfarma.
Tsawon shekaru ashirin da suka gabata ne aka fara gudanar da taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci, wanda shi ne irinsa na farko da ke samun halartar wasu cibiyoyi na kur’ani daga kasashen musulmi da na larabawa kamar dai yadda masu shirya taron suka bayyana, inda ake nunawa har ma da sayar da abubuwan da aka baje a wurin.
Rahoton ya ci gaba da cewa a daren yau ne za a gudanar da wani shiri na karatun kur’ani mai tsarki wanda aka baiwa take taurarin sama wanda zai samu halartar makaranta kur’ani mai tsarki da kuma mahardata da suka hada har da masu halartar gasar duniya domin su shiga cikin wannan shiri mai albarka na karatun kur’ani mai tsarki.
1058046


captcha