IQNA

Masallacin Sahaba A Yankin Sharm El Sheikh Na Kasar Masar

23:31 - August 15, 2020
Lambar Labari: 3485089
Tehran (IQNA) masallacin Sahaba da ke yankin Sharm El Sheikh a kasar Masar ya zama daya daga cikin wurare masu daukar hankali na bude ido.

Tashar CNN ta bayar da rahoton cewa, a halin yanzu masallacin Sahaba da ke yankin Sharm El Sheikh a kasar Masar ya zama daya daga cikin muhimman wurare masu daukar hankali na bude ido a kasar Masar.

An gina masallacin ne tun 2011, amma ba a bude shi ba sai a  cikin 2017, inda ya zama masallaci na biyu mafi girma yankin da ke cikin yankin Sinai.

Haka nan kuma an gina shi ne a  wurin da yake na kasuwancin n wanda jama'a ba su yankewa.

 

مسجد صحابه؛ قبله گردشگری در شرم الشیخ

مسجد صحابه؛ قبله گردشگری در شرم الشیخ

مسجد صحابه؛ قبله گردشگری در شرم الشیخ

مسجد صحابه؛ قبله گردشگری در شرم الشیخ

3916191

 

captcha