IQNA

Ci Gaba Da Bijire Wa Yarjejeniyar Karni A Jordan Da Palestine

Mutanen Jordan da Palestine a ranar Juma’a 21 ga watan Fabrairu 2020, sun fito domin nuna rashin amincewarsu da shirin Trump da ake kira yarjejeniyar karni, inda suka taru a gaban ofishin jakadancin Amurka.