A ranar 17 ga watan Fabrairun 2018 ne aka kai wani farmaki mai taken farmakin tuta a iyakokin Khan Yunus da ke cikin yankin zirin gaza inda aka saka turat Falastinu a wurin.
Wani daga cikin ‘yan gwagwarmaya ne ya saka wannan tuta, a lokacin da wani daga sojojin Isra’ila ya zo ya cire tutar wadda an riga an dana mata bam, a lokacin day a koma cikin sauran sojin sai ya tarwatse, wasu daga cikinsu suka mutu da kuma jikkata.