IQNA

Al'ummomin Duniya Suna Ci Gaba Da Yin Watsi Da Yarjejeniyar Karni

Ana ci gaba da gudanar da jerin gwano a kasashen duniya kama da turai da Afrika da sauransu, domin yin watsi da shirin nan da ake kira yarjejeniyar karni da Donald Trump na Amurka ya gabatar.