Ka Kara Samun Masaniya A kan Kasar Burnei
Kasar Burnei ita ce kasar musulmi mafi karanta a yankin Asia baki daya,, kuma kasa ce mai arziki matuka. Duk da cewa karamar kasa ce amma kuma ita ce kasa ta biyar wajen arziki a duniya idan aka yi la'akari da yawan mutanenta.